Gaskiya ta bayyana akan cire Sumayya acikin Shirin labarina da akayi

Kusan makwanni uku zuwa hudu acikin Shirin labarina aka dauka ba’a nuna jaruma sumayya inda daga baya aka samu tabbacin cewar tana hannun masu garkuwa da mutane.

Tabbas makonnin da aka dauka masu kallon shirin labarina sun nuna rashin Jin dadinsu ganin yadda darakta Mal Aminu Saira yake tafiyar hawainiya da Shirin tun lokacin da aka bayyana bacewar sumayya.

Saidai a jiya dai anyita tafaru takare domin kuwa jaruma sumayya wato Nafisat Abdullahi ita dakanta ta wallafa wani sako a shafinta na Instagram inda take sanarda ficewarta daga cikin Shirin labarina Mai dogon zango kamar yadda zakuji.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button