Jaruman kannywood sunyi jimamamin shekara 15 da mutuwar Ahmad s Nuhu da Hauwa Ali Dodo Biba
Innalillahi a yaune jaruman kannywood guda biyu Ahmad s Nuhu da Hauwa Ali Dodo ake jimamin cikarsu shekara goma Sha biyar da rasuwa.
Shafin BBC Hausa ya wallafa wata Hira da akayi da Matar Marigayi Ahmad S Nuhu wato hafsat Shehu inda tabada takaitaccen tarihin rayuwarta da Marigayi Ahmad S Nuhu kafin rasuwarsa.
Haka zalika a gefe guda jaruman kannywood suma sunyi jimamin mutuwar shahararren jaruman Wanda suka bayyanasu a matsayin mutane Wanda baza’a taba samun kamarsu ba acikin masana’antar kannywood.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.