Nayi Bakin cikin mutuwar aurena a jos cewar Jarumar kannywood Sadiya Kabala

Sadiya Kabala jaruma ce acikin masana’antar kannywood, Haka zalika tafito acikin Fina finai da akalla sunkai guda goma inda daga baya Kuma tayi aure.

Cikin wata Hira da gidan jaridar BBC Hausa suke gayyato jaruman kannywood domin suzo a tattauna dasu a wannan karon ansamu bakoncin daya daga cikin jarumai Mata a masana’antar kannywood Sadiya Kabala.

Cikin hirar jarumar ta bayyana yadda mutuwar Aurenta datayi a jos ya sakata cikin mummunan halin da bazata iya mantawa dashi ba. Dakuma yadda mutane suke zargin jaruman fina finan Hausa da cewar basason zaman aure.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button