Shagalin bikin sabuwar shekarar Faty Washa a kasar waje ya girgiza kannywood

Fitacciyar jarumar kannywood Fatima Abdullahi Washa tayi murnar sabuwar shekarar data girgiza kannywood a kasar waje tareda kannen Rahama Sadau.

Kamar yadda jaruman kannywood sukeyin shagalin murnar sabuwar shekara a Kasar waje, wannan Karon yazo da sabon salo domin jaruma Fati Washa kadai aka gani a kasar wajen tayi bikin murnar zagayowar sabuwar shekara.

A waccar shekarar 2020 Hadiza Gabon, Rahama Sadau da Fati Washa sunje kasar Dubai sunyi murnar sabuwar shekara saidai a wannan lokacin sakamon cutar covid19 yasa wasu jarumai Basu samu damar zuwa kasar waje ba domin yin murnar shagali.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button