Wata sabuwa tsakanin Fati Washa da jaruma Momee Gombe

Duk Wani makallacin shirin Fina finan Hausa Yasan suwanene jarumannan guda biyo wato Fati Washa da jaruma Momee Gombe acikin masana’antar kannywood.

Kamar yadda rahotanni suka bayyana a kwanakin baya irin Soyayyar Dake tsakanin jaruma Fati Washa da Momee Gombe, inda Momee Gombe tayi tattaki taje takaima jaruma Fati Washa ziyara.

A yaukuma wani rahoto damuka samu daga tashar Kano to jidda gameda da jaruman guda biyu ya matukar girgiza kannywood gadai cikakken bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button