Babu Wanda ya Isa ya rabani da tsohon mijina sani Danja cewar Mansurah isah

Fitacciyar producer Mai Shirya Fina finai ayanzu Kuma tsohuwar jaruma acikin masana’antar kannywood ta bayyana cewar Babu Wanda ya Isa ya rabata da tsohon mijinta wato sani Musa Danja.

A wata Hira da gidan jaridar aminiya sukayi da jarumar ta bayyana cewar Babu Wanda zai rabata da tsohon mijin Nata domin shine uban ya’yanta sannan Dan Babu aure tsakaninta da sani Danja Bawai hakan Yana nufin bama magana tsakaninmu bane kokuma akwai gaba tsakanina dashi.

Mansurah isah takara dacewar mutuwar Aurenta da sani Danja hakan bazai hanata bashi girmansa ba a matsayinsa na uban ya’yanta ba kamar yadda zakuji acikin hirar da akayi da ita.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button