Kalli Video Sabuwar jarumar dazata maye gurbin sumayya acikin Shirin labarina

Fitacciyar jarumar kannywood Nafisat Abdullahi ta bayyana cewar daga yanzu baza’a Kara ganin fuskarta acikin Shirin labarina ba sanadiyyar wasu dalilai.

A wata gajeriyar wasika da jarumar ta rubuta a shafinta na Instagram ta bayyana cewar bazataci gaba da fitowa acikin Shirin labarina ba sakamon yanayin ayyukanta bazasu Bata damar cigaba da fitowa acikin Shirin ba, ta bayyanar godiyarta ga Kamfanin Saira Movies tareda masoyanta masu kallon Shirin labarina.

A gefe guda Kuma anata bayyana wasu hotunan jarumai guda biyu Wanda ake tunanin sune zasu maye gurbin sumayya acikin Shirin labarina.

Indai a tsofaffin jaruman kannywood za’a dauko mutane suna hasashen cewar Fati wasah, Aysher Humairah, Momee Gombe sune jaruman Daya kamata su maye gurbin sumayya. Idan Kuma a sabuwar fuskace an bayyana hoton wata jaruma maisuna Radiya jibrin kamar yadda zakugani acikin Wannan bidiyon kasan.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button