Kalli video Yadda Adam a zango ya gudanar da shagalin wasan sabuwar shekara a garin Kano

Daya daga cikin fitattun jaruman kannywood Adam a zango ya gabatar da wasan sabuwar shekara acikin gidan (zoo) Dake birnin kano.

Adam a zango Wanda tsohon Jarumi ne acikin masana’antar kannywood Haka zalika ya shahara wajan rera wakokin Hausa a wannan Karon ya gudanar da wasan sabuwar shekara tareda sauran mawakan Hausa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button