Sabon Video Maryam Yahaya da Aisha Najamu Izzar so ya janyo cece kuce a kannywood

Wani sabon video jaruma Maryam yahaya tareda kawarta Aisha Najamu Izzar so kenan dayaketa yawo a kafofin sada zumunta tun jiya inda aketa tafka muhara akansa.

Bayan Fara samun lafiyar jaruma Maryam yahaya Tafara wallafa wasu hotunanta tareda bidiyoyinta a shafukan sada zumunta inda a kwanannan akag ta wallafa wani video ita da Minal Ahmad wato (Nana izzar so).

Saidai mutane sunyi martanin cewar lokacin da jarumar batada lafiya ba’a ganta da hoton Kowa ba Haka zalika ba’a taba wallafa wani hoton wata jaruma tareda itaba a lokacin rashin lafiyarta saiyanzu data samu sauki.

Inda masoyan Maryam Yahaya suke bayyana cewar tayi hakuri Takoma gefe idan Allah ya Bata cikakkiyar lafiya tanemi Miji tayi aure.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button