Ummi Rahab ta bayyana Mawaki Lillin Baba a matsayin mijin da Zata Aura

Daya daga cikin jarumai Mata a masana’antar kannywood Ummi Rahab ta bayyana Mawaki Lillin Baba a matsayin mijinda Zata Aura kamar yadda tashar Duniyar kannywood ta rawaito.

Ummi Rahab jaruma ce acikin masana’antar kannywood tun tana karama take fitowa acikin Fina finan Hausa, inda daga baya aka daina ganin jarumar sai Bayan shafe shekaru goma jarumar ta bayyana acikin wani shiri maisuna “Farin wata” na Kamfanin Adam a Zango.

Daga baya Adam a zango da Ummi Rahab Suka samu matsala Wanda hartakai zango yacire Ummi Rahab acikin film din Farin wata, inda anyi hatsaniya sosai bayan rabuwar Adam a zango da Ummi Rahab.

Inda daga baya aka Fara ganin jarumar tareda mawaki lillin baba acikin wani shirinsa maisuna “WUFF” haka zalika Ummi Rahab da lillin baba sunfito acikin wata Waka tare wannan.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button