A Karon farko Aisha Najamu Izzar so (Hajiya Nafisa) ta bayyana hotunan ya’yanta

Fitacciyar jarumar kannywood Aisha Najamu Wanda mutane sukafi saninta da Hajiya nafisa acikin shirin izzar so mai dogon zango ta bayyana hotunan ya’yanta a karon farko.

Acikin wata Hira da akayi da jarumar da gidan jaridar BBC Hausa Aisha Najamu ta bayyana cewar kafin tashigo harkar Fina finan Hausa ta tabayin aure Kuma har tanada Yara guda biyu Ina daga baya Kuma Allah yakawo rabuwarta da mijinta.

Jarumar tayi amfani da kafar sadarwa ta Instagram inda ta bayyana hotunan kyawawan ya’yanta guda biyu kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button