Allah Sarki Ali Nuhu Yayi wata Magana Mai Taba zuciya akan Marigayiya mahaifiyar Maryambooth

Fitaccen jarumin kannywood Kuma sarki acikin masana’antar kannywood Ali Nuhu yayi wata magana Mai taba zuciya akan Marigayiya Zainab booth wato mahaifiya ga jaruma Maryambooth da Amudebooth.

Zainab booth tsohuwar jaruma ce acikin masana’antar kannywood kafin rasuwarta tafito acikin Fina finai da daban daban Haka zalika an bayyana cewar ta taba rike wani babban matsayi a masana’antar kannywood kafin rasuwarta.

Cikin wani gajeran bidiyo da Jarumi Ali Nuhu ya wallafa a shafinsa na Instagram wani gajeran bidiyo dayake bayyana tarihin Rayuwar Marigayiya Zainab booth tunda lokacin datake da cikakkiyar lafiya har izuwa lokacin rashin lafiyarta izuwa lokacin Mutuwarta Allah ubangiji yaji kanta da Rahama Amin.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button