Shigar tsaraicin jaruma Nafisat Abdullahi ta janyo cece kuce a kannywood

Fitacciyar jarumar kannywood Nafisat Abdullahi Wanda take fitowa acikin Shirin labarina a matsayin Sumayya ta bayyana wasu sababbin hotunanta dasuka janyo cece kuce a kannywood.

Jaruma Nafisat Abdullahi tana daya daga cikin manyan jarumai Mata acikin masana’antar kannywood Wanda akeji dasu sakamakon irin kokarin yin ayyuka masu kyau a duk lokacin da ake daukar Shirin wasan Hausa.

Saidai bayyanar hotunan jarumar yasa wasu daga cikin masoyanta sun nuna rashin jindadinsu dangane da hotunan tareda Bata shawarar yakamata ta goge hotunan domin sun bayyana tsaraicinta a fili.

Saida har izuwa yanzu jaruma Nafeesat Abdullahi Bata cire hotunan ba Haka zalika Kuma Bata Maida martani akan maganganun da mutane sukeyi Akan shigar Nata ba, gadai cikakken bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button