Video jaruma Maryam yahaya acikin wani hotel tana Shakatawa ya janyo cece kuce

Fitacciyar jarumar kannywood Maryam yahaya Wanda tasha fama da Rashin Lafiya tsawon watanni biyar tana kwance agida tafara samun lafiya a halin yanzu.

Maryam yahaya ta wallafa wani video a shafinta na tiktok inda aka ganta awajan wani Shakatawa tana hutawa bayan Fara samun lafiya datayi.

Maryam yahaya dai ta kwanta rashin lafiya inda akaita maganganu cewar Asiri akai Mata inda daga bisani jaridar BBC Hausa sukaje sukayi Hira da jarumar ta bayyana cewar Typoid ne yake damunta ba Asiri akai Mata ba.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button