Wata sabuwa Tsakanin Adam a zango da tsohuwar matarsa Maryam ab yola
Fitacciyar jarumar kannywood Kuma tsohuwar Matar Jarumi Adam a zango ta wallafa wani gajeran bidiyo a shafinta na Instagram Wanda ya dauki hankalin mutane sosai.
Maryam ab yola a shekarun baya sun taba kulla Soyayya tsakaninta da Jarumi Adam a zango tun bayan wani film dinta na farko maisuna “Nass” Wanda sukayi tareda Adam a zango inda wannan Soyayyar tasu hartakai ga sun kulla aure.
Jarumar ta wallafa wani gajeran bidiyo a shafinta na Instagram inda take tallan Kayan shafe shafe na Mata Wanda suka hada da Kayan gyara jiki da fuska dadai sauransu, Haka zalika jarumar tana Saida atamfofi da shadda da takalma da jakankunan Mata.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.