Alhamdulillah Jarumi Adam a zango ya tallafawa Mata da sana’ar dogaro dakansu

Fitaccen jarumin kannywood Adamu Abdullahi zango ya tallafawa matan aure da sana’ar dazasu dingayi domin dogaro dakansu acikin gidajensu.

Idan baku mantaba a shekarun baya dasuka wuce Jarumi Adam a zango ya dauki nauyin karatun wasu marayun Yara a garin Zaria inda ya bada tallafin kudin ta hanyar Marigayi Mai martaba sarkin zazzau Alhaji Shehu Idris a wancan lokacin.

Adam a zango dai Yana Kara samun yabo daga wajan jarumai Yan uwansa Dakuma masoyansa inda sukemai addu’ar yadda ya tallafawa Marayu shima ubangiji Allah ya tallafamai acikin Rayuwarsa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button