Innalillahi kalli abin kunyar da Sadiq Sani Sadiq ya aikata a gidan Gala

Wani video fitaccen jarumi acikin masana’antar kannywood kenan Sadiq Sani Sadiq inda acikin bidiyon aka jarumin yana wata irin rawa daba’a taba ganin yayi irinta ba.

Kamar yadda masana’antar kannywood take fadin kullum cewa masana’anta ce Wanda take koyarda alumma tarbiya da yanayin Zaman Rayuwa yakamata ace irin wannan abubuwan ana guje musu tareda daukar babban hukunci akan Wanda suke aikata hakan.

Acikin bidiyon anga yadda Jarumi Sadiq Sani Sadiq yake wata irin rawar rashin da’a shida wata jaruma acikin gidan gala a baynar jama’a kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button