Kalli video haduwar Hannafi Rabilu Musa Ibro da Sabira Gidan Badamasi

Haduwar daya daga cikin jaruman kannywood kenan Hannafi Rabilu Musa Ibro, Hannafi dai Dan Marigayi Ibro ne Kuma yashigo masana’antar kannywood domin yagaji mahaifinsa acewarsa.

Wani bidiyon haduwar jarumai guda biyu kenan Kuma a zahiri zamuce uwa da danta domin kuwa sabira Yar Auta datake fitowa acikin Shirin Gidan Badamasi ta taba auren mahaifin Hannafi wato Rabilu Musa Dan Ibro.

Sabira Gidan Badamasi ta auri Hannafi Rabilu Musa Ibro shekaru kusan goma Sha biyar dasuka wuce inda Allah ya azurtasu da samun da namiji bayan wata shida Kuma Allah ya karbi rayuwar jaririn nasu daga baya Kuma Allah yakawo karshen auren marigayin da Sabira Gidan Badamasi.

Saidai Bayan rabuwar Aurenta da Marigayi Rabilu Musa Dan Ibro sabira tadawo masana’antar kannywood inda tacigaba da fitowa acikin Fina finai a matsayin jaruma.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button