Kalli video jaruma Hadiza Gabon a kasar Gabon inda aka haifeta

Fitacciyar jarumar kannywood jaruma Hadiza Aliyu Gabon ta bayyana wasu hotuna tareda bidiyoyinta a mahaifarta inda aka haifeta wato kasar Gabon.

Hadiza Aliyu Gabon tsohuwar jarumace acikin masana’antar kannywood domin tafara fitowa acikin Fina finan Hausa a shekarar 2009 kamar yadda jarumar ta bayyana awata Hira da akatabayi da ita.

Hadiza Gabon tabada tarihin yadda akayi ta iya yaren Hausa domin farkon zuwanta najeriya Bata iya Hausa ba, ta bayyana cewar akwai wani gidan marayu da ake rainon kananan Yara agidan ta koyi yaren Hausa wajan kananan Yara.

Ta bayyana cewar mahaifinta Dan asalin kasar Gabon ne mahaifiyarta Kuma Yar Jahar Adamawa ce Dake arewacin najeriya. Gadai cikakken videon kugani.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button