Wata sabuwa sabon video Momee Gombe da Rukayya labarina ya girgiza kannywood

Fitattun jaruman kannywood Teemah Yola Wanda akafi sani da Rukayya acikin Shirin labarina tareda jaruma Fati s.u da Baba Sadiq wato lukman Dan gidan gwamna acikin Shirin Kwanacasa’in sun Fitar dawani sabon video.

Teemah Yola tsohuwar jarumace acikin masana’antar kannywood Haka zalika kasancewarta acikin Shirin labarina yanzu ya karawa jarumar masoya a fadin duniya.

Haka zalika a gefe gudu baba Sadiq Wanda akafi sani da lukman Dan gidan gwamnan alfahawa acikin Shirin Kwanacasa’in shima yafara samun daukaka ne ta sanadiyyar Shirin Kwanacasa’in Wanda ake nunasa a tashar arewa24.

Jaruman sunfitar dawani sabon video su a garin Kaduna inda Suka halarci wani babban taron Dan siyasa Mai Neman takarar shugaban kasar Nigeria wato Yahaya Bello Gwamnan Kogi a halin yanzu.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button