Wata sabuwa wata sarka da hoton cross a wuyan Maryam Yahaya ya matukar girgiza kannywood

Fitacciyar jarumar kannywood Maryam yahaya ta wallafa wani hotonta a shafinta na Instagram inda wasu daga cikin masoyanta sukaga jarumar tasaka sarka Mai alamar cross a wuyanta.

Acigaba da samun lafiya da jarumar takeyi Bayan fama da matsananciyar jinya ta tsawon watanni hudu tana kwance agida cikin hukuncin ubangiji yanzu jarumar tafara samun lafiya domin takan wallafa hotunanta domin masoyanta sugani.

Saidai tun bayan wallafa wannan hoton wasu daga cikin masoyan jaruman sukai Mata korafi akan sarkar data saka, saidai jarumar Bata Basu amsaba balle Kuma tacire hoton datasaka a shafin Nata na Facebook.

A gefe guda Kuma wasu daga cikin masoyan jarumar suna bayyana Matar cewar a wannan halin datake ciki Babu abinda ya kamaceta datayi daya wuce addu’ar Allah yafito Mata da Miji nagari tayi Aurenta ta hutu kamar yadda kowace mace take buri.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button