A Karon farko sabira acikin Shirin Gidan Badamasi ta bayyana asalin fuskarta

Fitacciyar jarumar kannywood Hauwa Garba Wanda akafi sani da Ya Auta kokuma ace sabira acikin Shirin Gidan Badamasi ta bayyana fuskarta a Karon farko.

Sabira Gidan Badamasi dai tsohuwar jaruma ce acikin masana’antar kannywood Haka zalika tafito acikin Fina finai daban daban na barkwanci.

Cikin wata Hira da gidan jaridar BBC Hausa sukayi da jarumar tafadi yadda akayi tashiga harkar Fina finan Hausa Dakuma irin alakar datake tsakaninta da Marigayi Rabilu Musa Ibro.

Sabira ta taba auren Marigayi Rabilu Musa Ibro inda har Allah ya azurtasu da samun haihuwa saidai bayan wasu watanni Allah yayima jaririn nasu rasuwa kamar yadda zakuji daga bakinta.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button