Allah sarki tsohuwar matar Marigayi Ahmad s Nuhu da lubabatu madaki sunfadi abin Tausayin daya faru dasu

Tsohuwar jarumar kannywood lubabatu madaki da tsohuwar Matar Marigayi Ahmad S Nuhu sun bayyana irin babban abun Bakin cikin Daya samesu acikin kannywood.

Hafsat Shehu ta kasance tsohuwar jaruma ce acikin kannywood kafin aurensu da Marigayi Ahmad s Nuhu Haka zalika lubabatu madaki tsohuwar jarumace Kuma tana fitowa acikin Shiri Mai dogon zango Dadinkowa.

Zakuji irin abubuwan alajabin daya faru da jaruman guda biyu acikin wata Hira da akayi dasu da jaridar BBC Hausa. Ga cikakken videon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button