Dalilin Dayasa aka Dakatar da Haska Shirin Labarina Inji Malam Aminu Saira Director innalillahi
Duk Wani makallacin shirin labarina ya nuna halin Rashin Jin Dadi dangane da dakatar da Shirin labarina da darakta Aminu Saira yafito yayi wannan sanarwar.
Kasancewar a yanzu Babu wani Shirin wasan Hausa Wanda yakeda dumbin masoya kamar Shirin labarina yasa mutane sukaita nuna rashin Jin dadinsu tareda tambayar yaushe Shirin zaidawo garesu domin cigaba da kallon sa.
A daren jiya laraba 05/01/2022 darakta Mal Aminu Saira yafitar dawata sanarwa a shafinsa na Instagram inda yake bayyana cewar suna Mai bada hakuri ga makallata Shirin labarina episode 13 da aka nuna waccar juma’ar data wuce shine zangon karshe na Season 4.
Dan Haka Shirin labarin ya tafi hutu nawasu Yan lokuta Kuma anamai Bawa makallata Shirin hakuri domin rashin sanar dasu akan lokaci Amman insha Allah Shirin zaidawo Nan bada jimawa ba cewar darakta Mal Aminu Saira kamar yadda zakuji daga bakinsa.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.