Haduwar Umar m Shariff da Hannafi Rabilu Musa Dan Ibro acikin wani sabon Shiri

Fitaccen jarumin kannywood Kuma Mawaki a masana’antar kannywood Umar m shariff ya hadu da Dan Marigayi Rabilu Musa Ibro awajan wani daukan sabon Shiri Mai suna “Shakundum”.

Dan Marigayi Hannafi Rabilu Musa Ibro shima yashigo masana’antar kannywood domin yagaji mahaifinsa acewarsa acikin wata Hira da akayi dashi da gidan jaridar BBC Hausa.

Hannafi Rabilu Musa Ibro shima yazabi gefen barkwanci inda mahaifinsa yafi kwarewa, yace Dalilin Dayasa ya zabi gefen barkwanci domin ya dinga sakawa mutane nishadi kamar yadda mahaifinsa yakeyi.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button