Sabon Shirin wasan Hausa wanda ake koyarda yadda ake jima’i Duniya ta lalace innalillahi wa’inna ilaihi raji’un

Wata sabuwa Wani sabon Shirin Hausa a Karon farko Wanda yake koyarda jima’i ya janyo cece kuce Babba acikin masana’antar kannywood.

Wani sabon Shirin Hausa dayake nuna yadda ake jima’i Dakuma luwadi a Karon farko Saidai har izuwa yanzu dai ananan ana binciken Wanda suka shirya wannan film din domin hukumar tace Fina finai ta Kano Tasha alwashi gabatar dasu a gaban kotu.

Wannan Shirin dai ya matukar janyo cece kuce tareda zagi da jama’a sukeyiwa masana’antar kannywood domin wannan Shirin an bayyana cewar ya hudawane Suka dauki nauyinsa domin Bata tarbiyar alummar musulmai da arewacin najeriya.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button