A Karon farko jaruma Sadiya Kabala tayi wata rawar data nuna tsaraicinta innalillahi

Mutane suna kallon jaruman kannywood a matsayin madubi ne ga masoyansu domin akwai Wanda suke kwaikwayon abubuwan da jaruman kannywood sukeyi.

Wata rawa kenan da jarumar kannywood sadiya kabala takeyi acikin shagonta Dake garin Kaduna, saidai masoyan jarumar sun nuna rashin Jin dadinsu Kan yadda jarumar tafito Babu ko mayafi balle hijabi ajikinta.

Shiyasa akoda yaushe idan jaruman sun aikata wani Abu Wanda ba da dai ba mutane suke fitowa domin su nuna masu hakan baidace Kuma baikamata ace suna hakan ba.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button