Alhamdulillah Kalli video Shagalin bikin lukman da ummi tacikin Shirin labarina

Duk Wani makallacin Shirin labarina Yasan irin Soyayyar da ummi takeyiwa lukman acikin Shirin labarina saidai shikuma lukman baya ganin irin Soyayyar da ummi takemasa Soyayyar sumayya kadai yake gani a zuciyarsa.

Irin yadda makallata Shirin labarina sukeda burin son lukman ya auri Ummi yayi yawa sosai inda wasu suke bayyana cewar Ummi da lukman sunfi dacewa ya hakura da sumayya yadawo ya auri Yar uwarsa kawai.

Saidai wani rahoto da Tashar Hausa joint takawo ta bayyana cewar ankusa saka auren Lukman da Ummi karama Wanda sukefitowa tare acikin Shirin labarina da gaske. Gadai cikakken videon ku kalla.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button