Innalillahi Asiri ya tonu Ashe Wannan Dalilin yasa Nafisat Abdullahi ta fice daga cikin Shirin labarina

Labarina wani Shirin Hausa Mai dogon zango kenan Wanda a halin da ake ciki Babu wani shiri Mai Farin jininsa Kuma Babu Shirin da ake kallonsa kamar labarina.

Saidai acikin wannan Makon makallata Shirin suna cikin wani halin damuwa domin kuwa bayyanar wasikar ficewar sumayya daga cikin Shirin labarina yasa masoyan jarumar sunyi Mata zazzafan martani duk da kuwa irin Soyayyar dasukema jarumar.

Masoyan jaruma Nafisat Abdullahi sun bayyana cewar baikama ce tafita daga cikin Shirin ba duk da tafadawa mutane uzirinta na ficewar saidai sun bayyana cewar kasancewarta acikin Shirin yana dada kayatar da Shirin domin rawar datake takawa acikin Shirin labarina bakowace jaruma bace Zata iyayinsa.

Jarumar ta bada amsa da cewar Babu yadda ta’iya shiyasa domin lokacin da ake da bukatar cigaba da daukar Shirin labarina lokacin tanada wasu mahimman abubuwan dazatayi a lokacin, sukuma Kamfanin Saira Movies bazasu iya jiran jarumar tagama uzirinta ba kamar yadda ta bayyana.

Saidai Nafisat Abdullahi takara da cewar masoyanta suyi hakuri, Nan bada jimawa ba zasu ganta acikin wasu sababbin shirye shiryen su kwantar da hankalinsu.

Haka zalika jarumar ta bayyanar irin yadda take Bakin ciki sakamakon yadda masoyanta suke rokon tadawo tacigaba da fitowa acikin Shirin labarina.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button