Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Allah yayiwa Dr Ahmad BUK rasuwa Yanxu

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un yanzu muka samu labarin rasuwar daya daga cikin manyan malaman kasarnan Dr Ahmad BUK.

Dr Ahmad BUK shahararren malamine kafin rasuwarsa haka zalika an bayyana cewar ya Kasance shine babban malamine a jami’ar BUK kafin rasuwar tasa.

Gadai wani faifan bidiyo Wanda zakugani domin tunawa da marigayin akan wani shahararren wa’azi dayayi, ga cikakken videon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button