Kalli abinda jaruma Umma Shehu take aikatawa Acikin wanna video Babu kunya innalillahi wa’inna ilaihi

Fitacciyar jarumar kannywood Umma Shehu Wanda and Kira da Zulyy acikin Shirin Gidan Badamasi da ake haskawa a tashar arewa24 ta dauko wani sabon salon daya girgiza kannywood.

Kwatsam akaga jarumar tafitar dawani sabon bidiyonta inda aka jarumar tana tallan magungunan Mata Dana maza da magungunan dasuka shafi harkar jima’i Dakuma ma’aurata Wanda hakan yabawa masoyan jarumar mamaki matuka.

Yadda Umma Shehu tafito tana tallan magungunan acikin faifan bidiyo tareda fadin wasu kalmomin dabasu daceba acikin musulunci yasa masoyan jarumar sukaita yimata zazzafan martani tareda Bata shawarar gwanda Takama wata sana’ar domin wannan sana’ar Bata dace da itaba.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button