Nayi Dana sanin shiga harkar Fina finan hausa cewar Naziru sarkin Waka

Fitaccen Mawaki a arewacin najeriya Kuma jarumi acikin Shirin labarina Dake zuwa muku a gidan talbijin na tashar arewa24 duk ranar juma’a ya bayyana irin Dana sanin daya Shiga sakamakon shigarsa harkar Fina finan hausa.

Awani rahoto naziru Sarkin waka ya bayyana yadda ake Shan wahala awajan daukar shiri inda Shi baisaba da hakan ba, ya bayyana cewar idan aka fito daukar film karfe 9:00am na safe baza’a tashi ba harsai karfe 6:00pm na yamma.

Mawakin ya bayyana cewar yasaba idan Yana gida baya tashi daga baccin safe sai karfe daya 1:00pm na Rana Amman sakamakon shigarsa harkar Fina finan Hausa yanzu labarin ya canja baya samun lokacin yin ishashshen bacci.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button