Wata sabuwa Kalli abinda Momee Gombe takeyi acikin wannan bidiyon babbar magana
Fitacciyar jarumar kannywood Maimunat Abubakar Wanda akafi sani da Momee Gombe ta sake wani zazzafan bidiyonta daya girgiza masoyanta.
Idan baku mantaba a kwanakin baya jaruma Momee Gombe tasake makamancin irin wannan bidiyon lokacin bikin mawaki Abdul D One Wanda akayisa acikin garin Kano.
Haka zalika ananma dai jarumar tayi bidiyon ne Bayan tagama kammala kwalliyarta a lokacin dazataje Dinner Mahmod Abnur entertainment Wanda ya gudana acikin garin kano, gadai cikakken bidiyon domin kugani.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.