Wata sabuwa tsakanin Maryam Yahaya da Momee Gombe kalli abinda ya faru dasu

Wani sabon bidiyon fitacciyar jarumar kannywood Maryam yahaya tareda kawayenta Momee Gombe da Aisha Najamu Izzar so ya matukar dauki hankulan mutane.

Maryam yahaya a watannin baya dasuka wuce tasha fama da matsananciyar rashin lafiya inda har akaita wallafa labarin karya akan cewar ta rasu sakamon tsananin da ciwon Nata yayi.

Saidai ba’a ganin hotunan jarumar da sauran jarumai kawayenta a wancan lokacin datake rashin lafiyar, bayan warkewarta dai anyita ganin hotuna tareda bidiyo ita da kawayen Nata na kannywood.

Inda mutane suke fadin lokacin datake rashin lafiya sun gujeta yanzu Kuma data Fara samun sauki gashi sun dawo gareta harma suna daukan hotuna tareda bidiyoyi da ita, gadai cikakken bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button