A Karon farko Haduwar Daddy Hikima (Abale) da Hannafi Rabilu Musa Ibro

Hannafi Rabilu Musa Ibro Dan Marigayi Ibro ne duk wani makallacin Fina finan hausa Dama Wanda basa kallon Fina finan Hausa idan aka ambaci sunan Ibro sunsan wa ake nufi.

Hannafi Rabilu Musa Ibro ya bayyana cewar Dalilin shigowarsa masana’antar kannywood badan komai bane illa yanaso ya maye wani gurbin mahaifinsa daya rasuwa.

Haka zalika film din Hannafi Rabilu Musa Ibro na farko shine (Gidan Dambe) saidai har izuwa yanzu film din baifito ba Amman dai gawani gajeran bidiyo da Dan marigayin yake fada domin kuji daga bakinsa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button