Abinda Aisha Najamu Izzar so Tafada ya bawa mutane mamaki Ashe Haka take Daman

Fitacciyar jarumar kannywood Aisha Najamu Izzar so ta bayyana wani Abu Wanda mutane Sukai matukar mamakinsa sosai.

Aisha Najamu Izzar so tana daya daga cikin manyan jarumai Mata acikin masana’antar kannywood, kuma dai tafara samun daukaka da tun lokacin data Fara fitowa acikin Shirin izzar so a shekarar 2020.

Acikin wani gajeran bidiyo jarumar ta bayyana cewar Bata taba Hawa Jirgin sama ba, inda ta bayyana cewar tana bukatar lemun tsami da namijin goro kafin tashiga cikin Jirgin sabida gudun Tashin zuciya.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button