Abinda yakamata kisamu Gameda mutuwar Mahaifiyar Maryambooth innalillahi

Fitacciyar jarumar kannywood ta wallafa wani video mahaifiyarta kafin rasuwarta wato Zainab both Wanda Allah yayi Mata rasuwa a shekarar 2021.

Kafin rasuwarta Zainab both tana daya daga cikin tsofaffin jaruman kannywood Haka zalika ta taba rike wani babban matsayi a masana’antar kannywood jaruman kannywood mazansu da Mata sun matukar shiga wani halin damuwa lokacin dasuka samu sanarwar rasuwar Zainab both.

A yaune Maryambooth ta wallafa wani gajeran bidiyo tareda mahaifiyarta a shafinta na Instagram inda ta rubuta (I miss you) hakan na nufin tayi kewar mahaifiyarta Allah ubangiji yaji kanta da Rahama.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button