Allah sarki Rayuwa zpreety ta fashe da Kuka akan wani babban Abu daya faru innalillahi

Fitacciyar jarumar kannywood zulaihat Ibrahim Wanda akafi sani da zpreety ta fito cikin wani gajeran bidiyo ta nuna irin Bakin cikin data ciki.

Cikin wani bidiyo da jarumar ta Fitar a shafinta na Instagram zpreety ta koka Kan yadda ake Kashe bayin Allah da basuji ba Basu gani ba a arewacin najeriya Amman haryanzu ankasa daukan babban matakin daya Dace.

A kwanakin baya Yan bindiga sun tare wata Mota a Jahar sakoto inda suka Kona mutane akalla ashirin da uku da ransu, wannan lamarin ya matukar daga hankulan mutane sosai, wannan yasa jarumar tafito tacire tsoro tayi maganganu masu zafi.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button