Babbar magana – Rikicin Yan Tiktok haduwar Sadiya haruna da suddenly

A kwanakin baya Abubuwa marasa Dadi sunfaru a shafin sada zumunta na tiktok inda wasu daga cikin matan arewacin najeriya Suka Maida shafin wajan fadace fadace a tsakaninsu.

Inda akwai wasu Mata guda biyu Aisha Zaki da suddenly inda babban rikici ya hadasu Wanda hakan yayi sanadiyyar garzayawa izuwa ofishin Yan sandan Jahar Kano domin Neman maslaha tsakanin Yan matan.

Saidai ayau daya daga cikin Wanda akayi rikicin da ita wato suddenly tafito tayi wata magana inda tace ita yanzu insha Allah tadainayin fada da Kowa a tiktok sabida uwar dakinta sadiya haruna tayi Mata fada sosai Dan Haka ita yanzu tadaina fada, gadai cikakken bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button