Rikici tsakanin Maryam Yahaya da Ummi Rahab akan saurayi – Mawaki Lilin Baba

Kamar yadda a watannin baya fada ya kaure tsakanin jaruma Ummi Rahab da uban gidanta wato Jarumi Adam a zango akan wasu boyayyun dalilai.

Wanda sanadiyyar wannan fadan tsakanin Adam a zango da Ummi Rahab takai Jarumi Adam a zango yacire Ummi Rahab daga cikin wani Shirin maisuna “Farin wata” Wanda ake nunasa a tashar Adam a zango a manhajar YouTube.

Saidai Bayan Hira da gidan jaridar BBC Hausa sukayi da Adam a zango sunyimai tambaya akan Dalilin Dayasa yacire Ummi Rahab daga Shirin Farin wata Adam a zango yabada amsa kamar Haka:
Tabbas nacire Ummi Rahab sanadiyyar bijirewa umarnina datakeyi domin na dauketa tamkar yardana Haifa da cikina duk wani Abu danasan zai cutar da ita Ina kokarin nisantata dashi.

Saidai ita Bata ganin haka domin abubuwan danakeyi Domin na kareta tana daukansa a matsayin takura awajanta wannan Dalilin yasa nace nacire hannuna daga duk wasu alamuranta.

Saidai kwatsam anfara ganin Ummi Rahab tareda mawaki lillin baba acikin wani shirinsa maisuna “WUFF” inda mutane suke tunanin ko akwai Soyayya tsakànin mawakin da Ummi Rahab.

Saidai a kwanannan mawaki lillin baba yayi bikin murnar zagayowar ranar haihuwarsa, inda jaruma Maryam yahaya ta daura hotonsa a shafinta na Instagram tareda tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarsa kwatsam sai Ummi Rahab tazo kasan hoton tayi Rubutu kamar yadda zaku gani acikin wannan hoton:

Inda wannan martanin yasa mutane sungane cewar akwai Soyayya Mai karfi tsakanin mawaki lillin baba da Ummi Rahab, domin idan babu Soyayya jaruma Ummi Rahab bazata fito tayiwa Maryam Yahaya wannan martanin ba dukda martanin Bawai magana Mara Dadi Tafada ba.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button