Video Tsofaffin jaruman Matan kannywood Mata dasuka dawo harkar film a shekarar 2021

Wasu daga cikin Fitattun Jaruman kannywood Mata kenan dasuka dawo harkar Fina finan hausa bayan mutuwar Aurensu a shekarar dubu biyu da Shirin da daya.

Kasancewar masana’antar kannywood tanada dumbin jarumai Mata Wanda tun shekara ashirin baya suke cikinta Kuma sunfito acikin Fina finai daban daban tareda samun kyautuka iri iri.

Wannan Dalilin yasa wasu jaruman Mata idan aurensu ya mutu suke dawowa harkar Fina finan Hausa domin acewarsu hakan Yana rufa musu asiri wajan ganin sun samu sana’ar dazasu cigaba da rufawa kansu Asiri.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button