Wani matashi ya zagi Mal Aminu Saira akan ficewar Sumayya daga cikin Shirin labarina

Tun Bayan ficewar fitacciyar jarumar kannywood Nafisat Abdullahi daga cikin Shirin labarina aketa samun maganganu marasa Dadi inda makallata Shirin suke cigaba da nuna rashin Jin dadinsu.

Saidai har izuwa yanzu daraktan Shirin Mal Aminu Saira bai bayyana jarumar dazata maye gurbin Nafisat Abdullahi acikin Shirin ba duk da kuwa akwai manyan jaruman kannywood da ake tunanin cewar zasu iya maye gurbin jarumar kamarsu Aisha Tsamiya, Aysher Humairah da Fati Washa.

Saidai wani rahoto daga tashar hausajoint sun bayyana cewar wani matashi ya kundumawa daraktan Shirin labarina zagi wato Mal Aminu Saira kan ficewar Sumayya daga cikin Shirin, gadai cikakken rahoton bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button