A Karon farko Maryam Yahaya ta halacci biki tun bayan warkewa daga rashin lafiyarta

Fitacciyar jarumar kannywood Maryam yahaya Wanda tasha fama da matsananciyar rashin lafiya kimanin watanni hudu Allah ya nawa jarumar lafiya inda ta halarci wajan bikin yaran producer Abdul Amart maikwashewa.

Maryam yahaya dai tayi fama da Rashin lafiya inda har mutane sukaita yada jita jitan cewar Asiri akaiwa jarumar shiyasa tashiga wannan halin saidai jarumar tafito ta karyata wannan maganar inda ta bayyana cewar Typoid ne kadai yake damunta ba Asiri akai Mata ba.

Shagalin bikin Wanda ya hada manya manyan jaruman kannywood kamarsu Ali Nuhu, Dauda kahuta rarara, Umar m shariff, Hamisu Breaker, Ado Gwanja, Momee Gombe, Maryam yahaya, Teema Yola dadai sauransu.

Ga cikakken videon

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button