Allah sarki abun tausayi Mawaki Nura M Inuwa ya bayyana wata magana databa masoyansa tausayi

Fitaccen mawakin arewacin najeriya Nura m Inuwa ya bayyana wasu maganganu akan irin sababbin mawakan dasuke tashi da niyyar yin Waka takowacce irin Hanya.

Nura m Inuwa dai Yana daya daga cikin shahararren mawaka dasuke arewacin najeriya Haka zalika mawakin yasamu lambobin yabo a shekarun baya dasuka wuce.

Cikin wani gajeran bidiyo mawaki Nura m Inuwa yayi bayani Kan irin yadda sabbabin mawaka sukeyin wakokin dasuke Kasancewa Babu ma’ana a tattare dasu, ya bayyana cewar a duk lokacin da mawaki zaiyi Waka yakamata yayi abinda zai amfani alumma Wanda ko bayan ba ransa idan akaji wannan wakar baza ayi Allah wadai da wakar ba.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button