Amdaz (excelleceny) zazzafan martani akan Wanda suka shirya film din yadda ake koyarda jima’i

Ana cigaba da Allah wadai akan irin yadda tallan wani shiri maisuna (Yan makaranta) shiri na farko Wanda yake koyarda yadda akeyin jima’i a hausance.

Saidai rahotanni sun bayyana cewar yanzu Haka hukumar tace Fina finai ta kannywood tana neman Wanda suka shirya wannan Shirin domin su grufanar dasu agaban kotu domin girbe abinda suka shuka.

Mawaki Abdullahi Amdaza yayi zazzafan martani akan Wanda suka shirya Shirin Yan makaranta domin wannan shirine Wanda zai lalata tarbiyar alummar musulmi Dakuma tarbiyar arewacin najeriya.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button