Bello M. Bello – Na dauki Nauyin Marayu harna Aurar da daya daga cikinsu batareda Kowa ya sani ba

Fitaccen jarumin kannywood Bello Muhammad Bello ya bayyana wani alamari daya faru dashi Wanda Babu Wanda ya taba sani sai yanzu Daya bayyanawa acikin wata Hira dayayi da gidan jaridar DW Hausa.

Bello Muhammad Bello ya bayyana cewar ya raini Marayu harya aurar da daya daga cikinsu a halin yanzu, ya bayyana cewar a shekarar 2001 lokacin yakin Jos ne aka Kashe iyayen yaran ankawosu babban masallaci dake garin Jos.

Bayan kawo masallaci a garin Jos ana nema Wanda zasu daukesu domin kula dasu jarumin ya bayyana ya dauki guda uku daga cikin inda ya aurar da daya daya Kuma Yana ajin karshe a jami’a dayan Kuma ya sama Masa aiki kamar yadda zakuji daga bakinsa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button