Wata sabuwa video Naziru Sarkin Waka Yana Wasa da daloli tareda yaransa ya girgiza kannywood

Fitaccen mawaki Kuma Jarumi acikin masana’antar kannywood naziru Ahmad Wanda akema lakabi da naziru sarkin Waka yasaki wani zazzafan bidiyo a shafinsa na sada zumunta daya matukar girgiza mutane.

Acikin bidiyon da mawakin ya sake angansane tareda yaransa a zaune sun saka daloli a tsakiya wato kudin amurka kenan inda ake wata gasa tsakaninsa shida yaran nasa.

Acikin wannan gasa dai za’a rufe maka Ido ne abaka plate tareda babban cokali na diban abinci inda za’a cema kadinga saka wannan cokalin kana dibo kudaden amurkan Nan har sau 10 duk yawan kudin da kasamu to yazama naka.

Inda acikin yaran naziru Sarkin wakar anga babbar cikinsu ta buga wannan wasan saidai tayi rashin nasara domin kuwa sau daya tasamu damar daukar dala 100 na amurka Wanda yakai naira N56,000 a kudin najeriya, gadai cikakken bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button