Wata sabuwa yadda Aisha Najamu Izzar so da Daddy Hikima Suka girgiza kannywood

Fitacciyar jarumar kannywood Aisha Najamu Izzar so kenan tafitar dawani gajeran bidiyo daya girgiza kannywood matuka.

Cikin bidiyon anga yadda jarumar take tikar rawa awajan wani babban taro da aka gudanar dashi tareda wasu daga cikin jaruman kannywood.

Inda a gefe guda Kuma akaga wani bidiyon babban producer a masana’antar kannywood Abubakar Bashir maishadda tareda Aysher Humairah suna tikar rawa acikin wata sabuwar wakar Dauda kahuta rarara maisuna (shekarar shidan masari).

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button