A karon farko Fati Washa tasaki zazzafan video ta daga kasar Cyprus

Fitacciyar jarumar kannywood Fatima Abdullah Wanda akafi sani da Fati Washa acikin masana’antar kannywood tasaki wani zazzafan bidiyonta daga kasar Cyprus.

Fati Washa tana daya daga cikin manyan jarumai Mata nacikin masana’antar kannywood Haka zalika tafito acikin Fina finai daban daban Kuma tasamu kyautar karramawa da akeyiwa jarumai a karshen shekara wato (best actress of year).

Saidai Fati Washa ta shafe tsawon watanni biyu zuwa uku a kasar Cyprus din inda bamuda tabbacin abinda yakai jarumar, saidai wasu rahotannin sun bayyana cewar jarumar tanaci gaba da karatu ne a kasar.

Inda a bikin sabuwar shekarar 2022 anga wasu sababbin hotunan jaruma Washa tareda kannen Rahama Sadau dasuke karatu a kasar Cyprus din, wannan ne yakara tabbatarwa da masoyan jarumar cewar karatu takeyi tareda kannen Rahama Sadau a kasar.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button