A karon farko jaruma Hafsat Idris ta bayyana video yadda akeyi Mata gyaran jikinta

Fitacciyar jarumar kannywood hafsat Idris ta bayyana wani gajeran bidiyo a shafinta na Instagram inda acikin bidiyon akaga yadda ake gyarawa jarumar jikinta.

An kwana biyu dai ba’a ganin fuskar jarumar acikin sababbin Fina finan Hausa sakamakon yadda Fina finan masana’antar kannywood suka koma ana wallafa a shafin YouTube wannan yasa bakowani producer bane yake daukar babbar jaruma, domin shiri maso dogon zango da akeyi yanzu Yana bukatar sababbin jarumai Dakuma jaruman dasuke da ishahshen lokaci.

Wannan Dalilin Yasa ba’a ganin fuskokin manyan jarumai acikin shirye shirye masu dogon zango kasancewar manyan jaruman yanzu sunkama harkar kasuwanci a halin yanzu. Gadai cikakken videon jarumar.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button